HOTO: Ɗan takarar Gwamna a Jigawa, Mustapha Sule Lamiɗo ya jefa ƙuri’arsa

Ɗan takarar Gwamna a Jihar Jigawa ƙarƙashin Jam’iyyar PDP, Mustapha Sule Lamiɗo, shi ya bisahun ‘yan jihar wajen kaɗa ƙuri’arda yayin zaɓen gwamnoni da majalisun jihohi a wannan Aasabar.

Ya kaɗa ƙuri’arsa ne a mazaɓarsa dake Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu ta jihar.