Buhari ya ƙaddamar da shirin bunƙasa harkokin noma (NALDA) a Daura

Shirin buƙasa harkokin noma na ƙasa ko kuma Agricultural Land Development Authority (NALDA) a Turance, shi ne irin sa na farko da aka ƙaddamar a Nijeriya.

A wannan Litinin Shugaba Buhari ya ƙaddamar da shirin a mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina, kamar yadda hadimin Buhari kan sha’anin sabbin kafafen yaɗa labarai, Bashir Ahmad, ya wallafa a shafinsa na facebook.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *