HOTO: Buhari ya ƙawata sabbin shugabannin tsaro da muƙamansu

Yayin da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ke ƙawata sabbin manyan hafsoshin tsaro da sabbin muƙamansu a safiyar Juma’a, a Fadar Shugaban Ƙasa, Abuja. Buhari ya taya su murna tare da yi musu fatan alheri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *