LabaraiHOTO: Tsarabar taron Nijar EditorFebruary 25, 2022Hagu zuwa dama: Tsohon Ministan Haɗin Kai a Afirka, Alhaji Lawan Gana Guba, Shugaban Ƙasar Tarayyar Nijar, Mohamed Bazou, Tsohon Ministan Tsaro, Mansur Dan-Ali da kuma Tsohon Jakadan Nijeriya a EU Ada AU, Ambasada Shehu Usman Baraya yayin wani taro da aka gudanar a Niamey babban birnin Nihar, daga 22 zuwa 24 ga Fabrairun 2022.