HOTO: Minista Sadiya ta ƙaddamar da rabon tallafi a Shasha

Yayin da Ministar Jinƙai, Agaji da Kyautata Rayuwa, Sadiya Farouq ke ƙaddamar da rabon tallafi ga waɗanda rikicin Shasha ya shafa a jihar Oyo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *