A ranar Alhamis Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki ya zuwa Jihar Ogun inda ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan da gwamnatin jihar ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dapo Abiodun, ta aiwatar don kyautata rayuwar al’ummar jihar.
HOTUNA: Ziyarar Buhari a Jihar Ogun
