Sojojin Ruwan Najeriya 203 sun samu Karin girma

A yau ne aka yi wa kimanin sojojin ruwan Najeriya 203 ƙarin matsayi a Najeriya.

Sanarwar da rundunar sojin ruwa ta aike wa manema labarai ta ce an ƙara wa jami’an muƙamin ne a ranar Laraba.

Masu muƙamin Laftanal kwamanda 122 aka ƙara muƙami zuwa Kwamanda, yayin da kuma masu muƙamin Kwamanda 38 aka ƙara masu matsayi zuwa Kaftin.

Masu muƙamin Kaftin 25 kuma aka yi wa ƙarin matsayi zuwa Kwamado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *