Daga UMAR GARBA a Katsina
Zuwa yanzu hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Katsina ta tattara sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi 21 cikin 34 da ake da su a jihar inda ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Dikko Raɗɗa, ya tsere wa abokin hamayyarsa na jam’iyyar PDP, wato Yakubu Lado Ɗanmarke a yawan ƙuri’u.
Ga sakamakon zaɓen kamar yadda Baturen zaɓen, Farfesa Yahaya Maƙarfi ya bayyana a ɗakin tattara sakamakon zaɓen:
- Ƙaramar hukumar Sandamu
APC – 21,055
PDP – 10,641
NNPP- 01
PRP – 03 - Ƙaramar Hukumar Ɓaure
APC – 32,802
PDP – 17,888
NNPP- 62
PRP – 12 - Ƙaramar Hukumar Dutsi
APC – 15,631
PDP – 8,419
NNPP- 10
PRP – 10 - Ƙaramar Hukumar Batagarawa
APC – 26,326
PDP – 13,510
NNPP- 212
PRP – 81 - Ƙaramar Hukumar Ingawa
APC – 22,080
PDP – 12,255
NNPP- 209
PRP – 217 - Ƙaramar Hukumar Bindawa
APC – 28,997
PDP – 12,165
NNPP- 957
PRP – 47 - Ƙaramar Hukumar Kaita
APC – 24,121
PDP – 9,824
NNPP- 53
PRP – 20 - Ƙaramar Hukumar Mai’Adua
APC – 28,436
PDP – 11,506
NNPP- 68
PRP – 10 - Ƙaramar Hukumar Ɗandume
APC – 23,710
PDP – 14,792
NNPP- 220
PRP – 146 - Ƙaramar Hukumar Mani
APC – 29,678
PDP – 16,180
LP- 16
NNPP- 231
PRP: 28
SDP – 10 - Ƙaramar Hukumar Kusada
APC – 13,750
PDP – 11,151
LP- 04
NNPP- 05
PRP: 17 - Ƙaramar Hukumar Rimi
APC – 28,202
PDP – 13,823
LP- 13
NNPP- 397 - Ƙaramar Hukumar Zango
APC – 19,757
PDP – 10,477
NNPP- 04
PRP – 14 - Ƙaramar Hukumar Safana
APC – 15,417
PDP – 10,450
LP- 02
NNPP- 09
PRP: 53
SDP – 143 - Ƙaramar Hukumar Funtua
APC – 31,924
PDP – 19,849
LP- 39
NNPP- 314
PRP: 218
SDP – 03 - Ƙaramar Hukumar Daura
APC – 26,548
PDP – 10,689
LP- 08
NNPP- 78
PRP: 27
SDP – 08 - Ƙaramar Hukumar Mashi
APC – 28,793
PDP – 8896
LP- 08
NNPP- 74
PRP: 11
SDP – 102 - Ƙaramar Hukumar Batsari
APC – 20,053
PDP – 10,247
LP- 11
NNPP- 239
PRP: 158
SDP – 02 - Ƙaramar Hukumar Jibiya
APC – 21,216
PDP – 13,259
LP- 08
NNPP- 22
PRP: 34
SDP – 05 - Ƙaramar Hukumar Musawa
APC – 24,632
PDP – 10,118
NNPP – 580 - Ƙaramar Hukumar Sandamu
APC – 21,055
PDP – 10,641
NNPP – 01
‘Yan takara 13 ne ke fafatawa a zaɓen sai dai takarar tafi zafi tsakanin ɗan takarar jam’iyyar APC Dikko Umar Raɗɗa da takwaransa na PDP, Sanata Garba Yakubu Lado Ɗanmarke.