15
Nov
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Gidan tarihi na Arewa (Arewa House Centre For Historical Research and Documentation) da ke garin Kaduna a yankin arewa maso yammacin Nijeriya, cibiya ce da ke tattara tarihin Marigayi Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato da Lardin Arewa da kuma tarihi da al'adu da sana'o'in yankin. An kafa cibiyar ne bayan kisan gillar da aka yi wa Firimiyan Arewa na farko Sardauna, a juyin mulkin da sojoji suka yi a Ranar 15 Ga Watan janairun shekarar alif 1966. Sojojin sun tayar da bam, suka kuma kashe Sardauna da matarsa da ma'aikatansa a wannan gida. A juyin mulkin ne…
