25
May
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Honorabul Cesnabmihilo Dorothy Nuhu-Aken'ova ta bayyana cewa ƙabilun Gbagyi na goyon bayan shirin rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin Shugaban Ƙasa a ranar 29 ga watan Mayu. A cewar babbar kodinetan Ƙungiyar Magoya Bayan Bola Ahmed Tinubu a ranar Gbagyi wanda aka yi a Unity Fountain, wurin taron Tinubu Hangout da Ƙungiyar Goyon Bayan Tinubu (TSG) ta shirya a Abuja. A cewarta, "A madadin 'yan ƙabilar Gbagyi masu son zaman lafiya da karamci na Nijeriya da mazauna ƙasashen waje, da kuma 'yan ƙabilar Gbagyi musamman mazauna Babban Birnin Tarayya, Ina taya zaɓaɓɓen…
