Editor

9513 Posts
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi sabon Kwamishina

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi sabon Kwamishina

Daga RABIU SANUSI, a Kano Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta samu sabon Kwamishinan 'Yan Sanda yayin da ya rage kwanaki kaɗan kafin babban zaɓen 2023. Wannan na ƙunshe ne a cikin sanarwa da jami'in hulɗa da jama'a na rundunar ta Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya raba wa manema labarai ranar Talata. Kamar yadda sanarwar take cewa, an sauya wa CP Mamman Dauda wurin aiki zuwa Jihar Filato, sannan an maye gurbinsa da sabon CP Muhammad Yakubu domin ɗorawa daga inda ya tsaya. Sanarwar ta ce CP Ita Lazarus Uko-Udon ya dawo Kano a matsayin Mai kula da shiyyar…
Read More
Ƙarya tsakanin ma’aurata

Ƙarya tsakanin ma’aurata

Daga AMINA YUSUF ALI A wannan mako za mu yi bayani a kan wani abu da ya zama ruwan dare a gidajen aure, kuma ya zama jiki har ma ana ganinsa ba wani laifi ba ne sosai. Domin kusan dukkan ma'aurata suna yi wa junansu ƙarairayi. Mecece ƙarya? Da farko dai ƙarya wani zance ne da ake yi don a yaudari wani ya zaci abinda aka faɗa gaskiya ne. Wato ko dai a yi wa labar ƙari da kwaskwarima, ko kuma ma gabaɗaya ba labarin kawai an ƙirƙire shi ne. A musulunce ƙarya dai tana matsayin kaba'ira wato ɗaya daga…
Read More
PSC ta cire Naja’atu daga aikin zaɓe

PSC ta cire Naja’atu daga aikin zaɓe

Daga WAKILINMU Hukumar Kula da Harkokin ’Yan Sanda ta Ƙasa (PSC), ta cire sunan Hajiya Naja’atu Mohammed, daga jerin waɗanda za su yi aikin sanya ido kan ayyukan ’yan sanda yayin zaɓe mai ƙaratowa. Wannan na zuwa ne bayan da Jam’iyyar APC ta soki sanya sunanta daga jami’an da za su aiki tare da ’yan sanda yayin zaɓubɓukan. Bayan da hukumar PCS ta bayyana sunan Naja’atu ba da jimawa ba mai magana da yawun Jam'iyyar APC, Festus Keyamo, ya fitar da sanarwa a ranar Litinin inda suka buƙaci a gaggauta janye sunan Naja’atu. Cikin sanarwar da ta fitar ta hannun…
Read More
Zaɓen 2023: Kano ta zarce ko’ina yawan ejent da mutum 145,393

Zaɓen 2023: Kano ta zarce ko’ina yawan ejent da mutum 145,393

Daga BASHIR ISAH A ranar Litinin Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta fitar da adadin wakilan jam’iyyu a rumfunar zaɓe da wajen tattara sakamako kamar yadda jam’iyyu suka miƙa wa INEC sunayensu. Kamar yadda bayanan INEC suka nuna, ejent 1,574,301 ne za su wakilci jam’iyyu a baki ɗaya rumfunan zaɓe, sannan ejent 68,057 a wajen tattara sakamako a faɗin ƙasa a yayin zaɓe mai zuwa. Bisa wannan lissafi, ejent 176,223 ne za su wakilci Jam’iyyar APC mai mulki, Jam’iyyar PDP kuwa na da 176,558, yayin da NNPP ke da wakilai 176,200 a faɗin ƙasa. Idan aka haɗe wakilan na jam’iyyu…
Read More
Apama ya karya azumin sa kan zancen fasfon Amurka da ya mallaka

Apama ya karya azumin sa kan zancen fasfon Amurka da ya mallaka

Daga AISHA ASAS Shahararren ɗan wasan barkwanci Dike Osinachi, wanda aka fi sani da Apama Egbeigwe ya magantu kan yadda mutane suka juya bidiyon da ya sake kan sha'anin mallakar fasfon Ƙasar Amurka da ya yi, bayan tsayin lokaci da ya ɗauka bai tanka 'yan gutsiri-tsoma kan zancen. A makwanin baya ne Apama ya wallafa wani faifan bidiyo, inda ya nuna cikin alfahari cewa, ya mallaki shedar izinin zama ɗan ƙasa na Amurka, ta hanyar nuna fasfon Ƙasar Amurka da ya ce ya mallaka tare da na gida Nijeriya. Wanda ya nuna cewa, yanzu shi mazauni Ƙasar Amurka ne kamar…
Read More
Tsohon ɗan wasan shirin BBNaija ya bayyana kwaɗayinsa na son ɗarewa kujerar maigabatar da shirin

Tsohon ɗan wasan shirin BBNaija ya bayyana kwaɗayinsa na son ɗarewa kujerar maigabatar da shirin

Daga AISHA ASAS Sanannen tsohon ɗan wasa a shahararren shirin nan mai farin jini na Big Brother Naija, Adekunle Olopade, ya bayyana kwaɗayin sa na zama magajin mai gabatar da shirin, wato Ebuka Obi Uchendu, idan buƙatar sauya shi ta taso a nan gaba. Adekunle ya yi wannan roƙo ne a saƙon da ya wallafa a shafinsa na Twitter, a ranar Litinin ɗin da ta gabata. Matashin mai kimanin shekaru ashirin da bakwai a duniya, ya yi amfani da kafar sada zumunta ta Twitter ne don aika ƙoƙon barar nasa ga waɗanda abin ya shafa, ta hanyar yaɗa saƙon nasa…
Read More
Maryam Yahaya ƙanwata ce ba soyayya muke ba – Jarumi Shamsu Ɗan’iya

Maryam Yahaya ƙanwata ce ba soyayya muke ba – Jarumi Shamsu Ɗan’iya

Daga IBRAHIM HAMISU, Kano Fitaccen jarumi a masana'atar Kannywood, wato Shamsu Ɗan'iya ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa dangane da cewa wai zai auri Maryam Yahaya. A yan kwanakin nan kafafen sada zumumta na Social Media da wasu Jaridun ƙasar nan sun ta yayata cewa Shamsu Ɗan'iya zai angoce da Jaruma Maryam Yahaya. Shamsu Ɗan'iya da a yanzu aka fi kira da Hisham, ya ce daga lokacin da aka fara yaɗa jita-jitar zuwa yanzu a kodayaushe yana karva kira daga wajen mutane daban-dadan. A wata tattaunawa da ya yi da jaridar Blueprint Manhaja, Ɗan'iya ya ce abin ya samo asali…
Read More
Zaɓen 2023: Ku tanadi abinci na kwana 3, kiran Amurka ga ‘ya’yanta mazauna Nijeriya

Zaɓen 2023: Ku tanadi abinci na kwana 3, kiran Amurka ga ‘ya’yanta mazauna Nijeriya

Daga BASHIR ISAH Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya shawarci Amurkawa mazauna ƙasar da su tanadi abinci da ruwa da sauran kayan buƙatu na kwana uku don samun abin da za su ci ko da ta kasance an hana zirga-zirga yayin zaɓubɓukan da ke tafe. Kazalika, ofishin ya gargaɗe su kan yiwuwar samun zanga-zanga da kuma taƙaita zirga-zirga a lokutan zaɓuɓɓukan. Don haka ya ja hankalin Amurkawa mazauna Nijeriya da su guji shiga tarurruka saboda suna iya rikiɗewa su zama rikici. Ofishin ya yi wannan gargaɗin ne a shafinsa na intanet a ranar Litinin. Inda ya ce, "Gwamnatin Nijeriya za…
Read More
Ni’imarki darajarki (5)

Ni’imarki darajarki (5)

(Illar amfani da lemon tsami ga mace) Daga AISHA ASAS A yau za mu tattauna ne kan ɗaya daga cikin matsalolin da rashin sani ko in ce yarda da duk wani abu da aka ce na ƙarin ni'ima ke janyo mana. Idan mun ɗauki kafafen sada zumunta a misali, wuri ne da ya haɗa masu ilimi da kuma mashiririta da ke neman janyo hankalin mutane ta kowacce hanya, ko don samun mabiya da yawa ko kuma don a ce sun iya. Wannnan kan sa su dinga ƙirƙirar ƙarya ko amfani da wani abun da ba su fahimta ba wurin yaɗa…
Read More
Dandalin shawara: Wanda na sani a matsayin uba ke ƙoƙarin yi min fyaɗe

Dandalin shawara: Wanda na sani a matsayin uba ke ƙoƙarin yi min fyaɗe

(Ci gaba daga makon jiya) Daga AISHA ASAS TAMBAYA: Salam. Ina yini. Don Allah wanga shi ne karo na uku Ina turo mi ki da tambayata, sai dai ban ji ke ce komai ba. Allah ba da wasa ni kai ba. Don Allah ki taimaka. Tun Ina da shekara tara, akwai wani ɗan'uwan babana da bai tava haihuwa ba, sai matatai ta nemi a bata ni ta riƙe. Ita lauya ce, kuma tana aiki. Tun da suka ɗauke ni, ba su tava nuna ba su suka haihe ni ba, ba ma kamar matar, saboda ni kaina wani lokaci har shagala…
Read More