22
Nov
"Fim mai dogon zango ne ya ba wa sababbin fuska dama a harkar fim" Daga IBRAHIM HAMISU, Kano Abdulyasar Aminu Abubakar da aka fi sani da Abdulyasar A. Abubakar C-19, wani fasihi ne da ya ƙware a ɓangaren rubutun fim da kuma umurni, a zantawarsa da wakilin Manhaja a Kano, za ku ji yadda ya fara da waƙar 'Hip hop' inda daga baya ya rikiɗe ya koma Darakta. Ku biyo mu, ku ji yadda hirar ta kasance: MANHAJA: Za mu so ka gabatar mana da kanka ga masu karatunmu? ABDULYASSAR C-19: Sunana Abdulyassar Aminu Abubakar, amma a kan kira ni…
