16
Mar
Daga CMG HAUSA Tun bayan da ƙasar Rasha ta bankado wasu muhimman takardu, da hotuna, gami da shaidu na zahiri game da dakunan binciken ƙwayoyin halittun Amurka dake kasar Ukraine, ɓangaren Amurka ya yi amfani da kalmar wai "bayanan ƙarya" don gyara abubuwan da suka gabata, wanda zai yi matukar wahala ta gamsar da al’ummar duniya. A ranar 11 ga wata ne, kwamitin sulhu na MDD, ya gudanar da wani taro, don tattauna batun tsaron ƙwayoyin halittun dake dakunan gwajin da Amurka ta kafa a ƙasar Ukraine. Yayin da kwamitin na MDD ke ƙoƙarin neman karin bayani kan wannan batu,…
