15
Jan
Daga AISHA ASAS Tun bayan yin murabus da shugaban riƙon ƙwaryar Mali, Bah Ndaw da firaministansa Moctar Ouane kwanaki biyu bayan da soji suka yi mu su juyin mulki, kana suka tsaresu, wanda Majalisar Ɗinkin Duniya da ma ECOWAS da sauran ƙasashen duniya, suka buƙaci a sake su kana a mayar da ƙasar kan turbar mulkin dimukuraɗiyya. Maimakon a lokacin mutane su nuna farin ciki da jin daɗin kifar da gwamnatin kamar yadda su ka yi murna da hamɓarar da gwamnatin Ibrahim Boubacar Keita a watan Agustan bara; a wannan karo sai su ka fita zanga-zangar nuna ƙyama ga matakin…
