07
Nov
Wani mutum da aka gurfanar a gaban kotu kan zargin aikata kisa ya buƙaci alƙalin da ke sauraron shari’ar ya ɗaura masa aure da masoyiyarsa ana tsaka da zaman kotu. Ana tuhumar Kashwan Flower da harbe wani mutum a yankin New York na Jihar Pennsylvania da ke ƙasar Amurka ne. Lauyan wanda ake tuhumar ɗin, Attoni Brian Perry, ne ya gabatar da buƙatar a gaban alƙalin kotun ranar Talata ana tsaka da zaman shari’ar, yana mai roqa masa alfarma alƙalin da ya ɗaura aurensa da masoyiyarsa a kotun bisa la’akari da cewa, masoyiyar tasa ba ta cikin waɗanda za su…
