06
Nov
Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Lokacin da matashin nan ɗan shekara 25 daga Jihar Kaduna, Muhammad Kadaɗe Suleiman ya fara fitar da fastar neman shugabancin reshen matasan Jam'iyyar PDP, mutane ƙalilan ne suka bai wa takarar tasa muhimmanci, har kuma suke ganin zai iya yin wani tasiri, duk kuwa da ƙarancin shekarun sa. Kasancewar shi ne mafi ƙarancin shekaru a cikin waɗanda suka nemi wannan muƙami na shugabancin Matasan Jam'iyyar PDP ta ƙasa. Bayanan da suka fito daga dandalin ‘Eagle Square’ da ke Abuja inda aka gudanar da Babban Taron masu ruwa da tsaki na Jam'iyyar PDP, an bayyana cewa, Muhammad…
