16
Apr
*Ni ce mace ta farko da ta fara lashe gasar 'Gusau Institute'- Lantana Daga AISHA ASAS A wannan makon jaridar Manhaja ta tattauna da Lantana Ja'afar, mace ta farko da ta taɓa cin gasar rubutun labarai ta cibiyar 'Gusau Institute' da suke shiryawa duk shekara. A wannan hirar masu karatu za su ji yadda Lantana ta fara rubutu da kuma ƙalubalen da ta fuskanta a harkar rubutun tare da wasu batutuwa da idan ku ka biyo mu za ku ji su: Mu fara da jin tarihin ki.Assalamu alaikum. Suna na Lantana Ja'afar, an haife ni a shekarar 1988 a cikin…
