19
Feb
Daga IBRAHIM SHEME LITTAFI: Salatin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Sallam: Matsayinsa Da Fa'idojinsa Da SigoginsaMARUBUCIYA: Hajiya Hajara Muhammad KabirKANFANIN WALLAFA: Goshi Publishers Limited, Kano.SHEKARA: 2018SHAFUKA: 175MAI SHARHI: Ibrahim Sheme TUN a cikin shekarar 2018 ka buga wannan littafin mai suna "Salatin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Sallam: Matsayinsa Da Fa'idojinsa Da Sigoginsa", amma waɗansu dalilai su ka sa bai fito ba sai a bana. Marubuciyar littafin, Hajiya Hajara Muhammad Kabir, ta rubuta wasu littattafan a baya, amma wannan shi ne ta yi kacokam kan wani abu da ya shafi addini kai-tsaye. Ta ɗau tsawon shekaru shida ta na bincike a…
