01
Jun
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Shugaban Hukumar Jigilar Alhazan Nijeriya (NAHCON), Ambasada Isma'il Abba Yusuf ya jinjina wa 'yan jaridar Nijeriya bisa nuna ƙwarewa da juriyar aiki wajen ruwaito labaran da suak shafi aikin Hajjin 2026 dukda ƙalubalen gudanarwa da aka fuskanta. Da yake ganawa da manema labarai a Makkah, Ambasada Yusuf ya yaba wa sadaukarwar 'yan jarida wajen tabbatar da bayar da rahoto na daidai kuma akan lokaci. Haka kuma, ya bayyana ire-iren ƙalubalen da tawagarkula da alhazai ta fuskanta musamman a fannonin kayayyakin gudanarwa da sufuri, yana mai tabbatar da cewa hukumar za ta sake nazari akan…
