25
Jul
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Ministan Kuɗi kuma Ministan Tattalin Arziki na ƙasa, Wale Edun, ya bayyana cewa rahotannin da ke yawo cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta karɓi sabon bashi har tiriliyan ₦80 cikin shekaru uku ba su yi daidai da gaskiya ba. Ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake wa Kwamitin Majalisar Dattawa kan Kuɗi bayani, inda ya ce mutane da dama suna kwatanta adadin bashin da gwamnati ta gada da wanda ake da shi yanzu, sannan su ɗauka cewa duk bambancin sabon bashi ne. A cewarsa, akwai manyan dalilai guda biyu da suka sa…
