25
Jul
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Dan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa Nijeriya ba za ta kai ga bunƙasar tattalin arziki ta hanyar ci gaba da karɓar bashi, shigo da kayayyaki daga ƙasashen waje da kuma ƙara haraji ba. Ya ce mafita ita ce ƙasar ta mayar da hankali wajen samar da abin da take ci, ƙera abin da take amfani da shi, sannan ta fitar da kayayyakin da take samarwa zuwa ƙasashen waje. A cikin wata sanarwa da Babban Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai, Phrank Shaibu, ya fitar ranar Litinin, Atiku ya ce…
