27
Jan
Daga MUKHTAR YAKUBU Sabuwar jaruma a masana'antar Kannywood Maryam Salisu ta fito shirin ta na zama babbar jarumar da kowa zai yi maraba da ita da zarar ta samu damar da za ta bajekolin basirar ta a cikin harkar ta Kannywood. Babu shakka idan har Maryam Salisu ta samu damar da take so ta samu na ɗaurin gindi daga masu juya harkar masana'antar, to ba abin mamaki ba ne cikin ɗan ƙanƙanin lokaci ta kai ga matakin da kowa zai san da ita. Ba don komai ba kuwa sai don yadda Maryam Salisu ta kasance yarinya mai sauƙin kai da…
