26
Nov
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Gwamna Dikko Raɗɗa na Jihar Katsina ya bayyana cewa, talauci da rashin aikin yi su ne musabbabin rashin tsaro a Arewa. Ya yi bayanin hakan ne a wata tattaunawa da ya yi a wajen taron zuba jari da haɓaka tattalin arziki (Katsina Economic and Investment Summit 2025) a jihar Katsina. Gwamna yayi bayani gamsasshe ga mahalarta taron kan ƙoƙarin gwamnatinsa na kawo cigaba mai ɗorewa a jihar.An cimma yarjeniyoyi da dama tsakanin jihar Katsina da wasu manyan kamfanoni daga ciki da wajen jihar da nufin inganta kasuwanci da tattalin arziki a jihar. Manyan 'yan kasuwa…
