15
Nov
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Rundunar Sojin Nijeriya ta fitar da hoto a hukumance na sabon Babban Hafsan Sojin ƙasa na ƙasa na 25, Laftanar Janar Waidi Shaibu, tare da gargaɗin manema labarai da jama’a su sabunta kundinsu na hoto kuma su daina amfani da tsofaffin hotuna a yayin wallafa labarai. A wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na hukuma a ranar Talata, an bayyana cewa wannan mataki na da nufin daidaita hoto da wakilcin Babban Hafsan Soji a kafafen watsa labarai da kuma kawar da ruɗani da amfani da hoton tsohon matsayi ke janyowa. “Akwai buƙatar ku sabunta…
