31
Oct
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Sabbin bayanai sun bayyana a binciken da sojoji ke yi kan wani makircin hamɓarar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, yayin da aka ruwaito cewa jami'an leƙen asiri sun gano wasu kuɗaɗen da ake zargi da karkatar da su zuwa Naira bilyan 45 da aka gano a asusun da ke da alaƙa da Hukumar Raya Yankin Neja Delta (NDDC). An yi zargin an raba kuɗaɗen ga mutanen da aka fallasa a siyasance kuma wasu daga cikin jami'an soji da ake tsare da su a halin yanzu kan wannan makirci, kamar yadda majiyoyin tsaro da dama…
