An samu tsaiko a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a jihar Neja sakamakon zanga-zangar da jama’a suka yi a yankin biyo bayan sace wasu mutum biyu a yankin da ‘yan bindiga suka yi.