15
Feb
Daga AISHA ASAS Labarin ciwan da ya samu ga mawaƙiya Celine Dion ya kasance tamkar gagarumar guguwa da ta taso a sararin shahara, wadda ba ta tambayar inda ya kamata ta fuskata ba. Cutar wadda ba ta yi la'akari da tarihi ko kuɗi da duk wani gata da masoya da mawaƙiyar ke da ita ba. Tabbas Annabin Rahma ya yi gaskiya, "Ka ci moriyar lafiyarka kafin ciwo" Celine Dion ta kasance murya da ke girgiza ɗakunan kaɗe-kaɗe, ta raunana zukata, tare da samar da shauƙi na musamman. Mawaƙiyar da duniya ta yaba kuma ta amince da ta iya, har ake…
