Rahoto

Yanda za ki magance matsalar Narkanwa

Yanda za ki magance matsalar Narkanwa

Daga AISHA ASAS Narkanwa wato abin da bature ke kira da ‘stetch marks’ wani bayyananen zane ne da ke fita ga fata wanda ke rage ma ta kyawo. Ya kan faru ne ta dalilin buɗewar muhallin da ta fito walau ta sanadiyyar ciki ko ƙara ƙiba. Kaso mafi rinjaye na mata ba sa son ganin ta a fatar su, hakan kan sa su shiga hanyar neman kawar da ita ko ta halin yaya. Kafin komai ya na da kyau uwar gida ta sani, ba komai ne za a baki ki sanyawa fatar ki ba, domin wasu daga cikin ababen da…
Read More
Allo ya kamata a zana ko molo?

Allo ya kamata a zana ko molo?

Daga NASIRU ADAMU EL-HIKAYA Zagin Shehu Mujaddadi na kan gaba cikin alamun muguwar kwangilar makirci ta ‘yan ƙaryar Hausa zalla. Hikimar zagin Shehu ita ce rushe jigo a tarihin hidima ga musulunci a wannan yankin na mu. Ko sau ɗaya ba za ka ga miyagun nan na maganar mai ya sa Bature ya kawo addininin Kirista har wasu daga masu bautar GIJI su ka shiga addinin su ka nemi yi wa GIJI da gizagizai kishiya ba. Ba za ka taɓa ji ko gani sun soki lamirin Turawa da su ka riƙa jidar ƙarfafan mutanen Afurka ta yamma zuwa aikin gonakin…
Read More
Jerin gwamnoni shida da suka fice daga PDP tun 2023

Jerin gwamnoni shida da suka fice daga PDP tun 2023

Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Rikicin da ya ke ta ci gaba da girgiza jam’iyyar PDP ya sake tsananta bayan ficewar wasu manyan gwamnoni guda shida tun bayan zaɓen 2023, lamarin da ya haifar da muhawara mai zafi a fagen siyasar Nijeriya. Daga Siminalayi Fubara zuwa Ademola Adeleke, jerin sunayen jagororin da suka ja daga ya nuna irin girman matsalar da jam’iyyar ke fama da ita a matakin ƙasa. A makonnin baya ne Gwamna Sim Fubara na Jihar Ribas da Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun suka zama sababbin shugabannin da suka rabu da PDP, abin da ya tayar da ƙura…
Read More
Tsakanin gargajiya da zamani: Tarihin ɗinki da canjin salon kaya a Arewa

Tsakanin gargajiya da zamani: Tarihin ɗinki da canjin salon kaya a Arewa

Daga MARYAM BATOOL A Arewa, kaya ba kawai rufe jiki kawai suke ba, suna bayyana al’ada, martaba da kwaliyya. Daga rigar zane ta gargajiya irin su saki, tsamiya, bunu, fatari da sauransu, har zuwa kayan zamani masu salo, ɗinki da salon kaya sun kasance wani muhimmin ɓangare na rayuwa a  Arewa. Wannan rubutun zai duba yadda tarihin ɗinki da salon kaya ya sauya daga ƙarni zuwa ƙarni, da kuma yadda matasa ke ɗaukar wannan sana’a da kuma sabunta ta a yau. Asalin ɗinki a Arewa: Shigowar Musulunci ya kawo sauye-sauye a tsarin kaya, inda aka fi karkata zuwa sutura masu…
Read More
Motsa jiki ma kwalliya ne

Motsa jiki ma kwalliya ne

Daga AISHA ASAS Motsa jiki wata ɗabi’a ce da har yau ba ta gama zama ‘yar gida a ƙasar Hausa ba. Har a wannan lokacin akwai waɗanda ke kallon sa a layin ɗaya daga cikin gutsiri-tsoma da bature ke rajin karewa tare da ba shi muhimmanci, wanda a wurin su duk rashin aikin yi ne. Da yawa ba su amince cewa, atisaye na taka muhimmiyar rawa a layifar gangar jikinsu ba. Wannan ne ya sa jaridar Manhaja ta zaƙulu wannan darasin don ya zama wayar da kai ga waɗanda suka jahilce shi, ya kuma ƙara wa masu yi karsashi, sannan…
Read More
Ƙiba da matakan guje mata kashi na farko

Ƙiba da matakan guje mata kashi na farko

Tare da BILKISU YUSUF ALI Gabatarwa: Ƙiba na nufin adadin kitse da ya wuce yadda ya kamata wanda ke haddasa illa ga lafiya. Mata da dama suna ɓata lokacinsu me tsada kan neman hanyoyi da za su rage ƙiba wanda wasu hanyoyin masu ɓullewa ne amma wasu kuma masu illa ne ga lafiya. Babban dalilin zaɓen wannan batu ana ganin kiba ba wai kawai lafiyar jiki ba, har ma tana shafar ƙwalliya (skin, fata), saurin tsufa, ƙwarewar rayuwa (self-esteem) da yanayin zamantakewa duka ta shafa, wanda mata su suka fi faɗawa wannan damuwar. Illolin ƙiba ga mata: Bari mu zaɓi …
Read More
Duniyoyin rukunin Ranarmu (Solar System)

Duniyoyin rukunin Ranarmu (Solar System)

Daga ALI ABUBAKAR SADIK Sulaiman M. Sani ya turo min da tambayar cewa, shin ko akwai wani nassi na ƙur’ani da ya zo da bayanin duniyoyi takwas da suke wannan rukunin na Ranarmu, wato ‘Solar System’? Haƙiƙa Qur’ani ya zo da bayanin duniyoyi da ke cikin rukunin Ranarmu, kuma bayanin ya zo da wata irin gwaninta ta ilimi, domin Allah ya kauce wa ambatar adadin wadannan duniyoyi. Gwanintar hakan na tattare da cewa wadannan duniyoyi da daya da daya aka rika gano so. A zamunan baya, mutane sun san duniyoyi guda biyar ne kawai wadanda ake iya hangensu, wato—Mercury, ɓenus,…
Read More
Ƙasashen Afrika 11 da Nijeriya ta taimaka ta hanyar tsoma bakin soji

Ƙasashen Afrika 11 da Nijeriya ta taimaka ta hanyar tsoma bakin soji

Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Ko da Nijeriya ba ta samu sunan “Gwamnatin Afrika” ba, saboda yawan jama’a ko girman tattalin arzikinta kaɗai ba, duk da haka a tsawon shekaru ta kafa tarihin shiga lamarin ƙasashen Afrika duk lokacin da dimokuraɗiyya, zaman lafiya ko tsaron jama’a suka fuskanci barazana. Tsarinta na tsoma bakin soja ya sake fitowa fili a baya-bayan nan, lokacin da ta tura dakarunta ƙasar Binin domin daƙile yunƙurin juyin mulkin da sojoji suka taso da shi. Wannan ba sabon abu ba ne — akwai dogon jerin ƙasashen da Nijeriya ta shiga don taimako. Ga cikakken tarihin ƙasashen da…
Read More
Diyar sarki ta haƙura da masarautarsu don ta auri talaka

Diyar sarki ta haƙura da masarautarsu don ta auri talaka

Wata gimbiya 'yar gidan sarauta ta yi watsi da dukan jin daɗin gidan sarauta ta auri wani talaka gama-gari. Wannan na zuwa ne bayan haɗuwarsu a shekarar 2012 a makaranta, lamarin mai ban sha’awa, jama’a sun yi tsokaci sosai kan masoyan, inda aka tattaro maganar jama’a kan batun. Tashar Aljazeera ta ruwaito cewa, za a ɗaura auren gimbiya Mako ta ƙasar Japan da wani talaka mai suna Kei Komuro a watan Oktoba na 2021. A baya kaɗan, an lura cewa ma’auratan sun yi ta yawo a intanet kwanakin da suka gabata bayan dangantakarsu ta zama sananniya ga jama’a. Ta bar…
Read More
Rabari: Kabilar da ke fifita rayuwar dabba a kan ta mutum

Rabari: Kabilar da ke fifita rayuwar dabba a kan ta mutum

Sanin kowa ne cewa abin al’ajabi ba ya ƙarewa a duniya, domin kuwa ga wata ƙabila da ke fifita rayuwar dabba a kan ta mutum, waɗanda su ke ganin da dabba ta shiga cikin wahala gara ace mutum ne ɗan adam ya shiga. Ita dai wannan ƙabila ba wata ba ce fyace al’ummar ‘Rabari’ da ke garin Gujarant ta cikin yankin ƙasar Indiya. Al’ummar ‘Ribari’ sun kasance makiyaya ne, ma’ana masu kiwon dabbobi daga wani ɓangare zuwa wani ɓangare na yankin ƙasar domin nema wa dabbobinsu abinci, basu da takamaiman wajen zama guda ɗaya kasancewar su dai ba mazauna waje…
Read More