HOTO: Osinbajo ya karɓi baƙuncin mataimakiyar shugaban Ƙasar Laberiya

Mataimakiyar Shugaban Kasar Tarayyar Laberiya, Chief Dr. Jewel Howard-Taylor, ta ziyarci Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ne a fadar shugaban ƙasa a ranar Juma’a, a Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *