HOTO: Yayin ƙaddamar da babbar hanya a Abuja

Gwamnonin Kano, Katsina, Yobe, Jigawa, Zamfara, Kebbi, Sokoto da kuma Ministan Abuja, yayin ƙaddamar da babbar hanyar Murtala Muhammad wadda aka sake wa suna zuwa sunan Shugaban Ƙasar Nijar, Muhammadu Yusufu a Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *