Litinin da ta gabata Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan ƙarin kasafin 2021 da ya nema bayan da Majalisar Tarayya ta amince da hakan. Buhari ya sanya wa kasafin hannu ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.