Ƙungiyar Tagwaye ta Jihar Kano ta gudanar da babban taronta na shekara-shekara a wannan Lahadin. Mambobin ƙungiyar sun ce sun assasa ƙungiyar ce don taimakon kai-da-kai a cikin al’umma.