25
Oct
Daga FA'IZA MUSTAPHA Ƙasar Sin ta ce ba za ta taba tilastawa ƙasashen duniya koyi da dabaru ko manufinta na raya ƙasa ba, haka kuma ba za ta amince wata ƙasa ta ƙaƙaba mata nata tsari ba. Haƙiƙa, ƙasar Sin ta riga ta zaɓi hanyarta ta raya ƙasa da tabbatar da tsaro da tafiyar da harkokinta na cikin gida tare kulawa da al’ummarta. Ta yi, kuma an ga irin nasarori da dimbin ci gaba da ta samu. Ƙasashe da yankuna sun bambanta, haka ma al’adu da tsaruka, kuma a tunanina, wannan shi ya sa duniyar ta zama abun sha’awa. Don…
