24
Oct
Daga AISHA ASAS Ci gaba daga makon jiya TAMBAYA: Mummyna Aysha Asas sannu da aiki. Ya kike. Fatan kina cikin jin daɗi. Na kira layinki ya fi a ƙirga don sanar da ke tawa damuwa sai dai ba a ɗauka ba. Ni dai shekarata 17, kuma dan Allah kar ki yi mun mummunar fahimta. Wallahi tun last year mahaifiyar best friend ɗita ta neme ni don mu yi les, kuma ta ja ra’ayina har sai da na amince da ita. tun daga nan ta ke zuwa tana ɗauka ta duk lokacin da babu karatu, ko mu je hotel ko ta…
