21
Sep
Daga CMG HAUSA An yi bikin tunawa da ranar zaman lafiya ta ƙasa da ƙasa ta bana a yau Laraba a nan birnin Beijing, fadar mulkin ƙasar Sin, bikin da ya samu saƙon murna daga shugaban ƙasar Sin Xi Jinping. Xi ya bayyana cewa, yanayin tsaron duniya na fuskantar manyan sauye-sauye a halin yanzu, kuma duniya ta shiga wani sabon lokaci na sauye-sauye, inda ya fitar da shawarar tsaron duk duniya, da yin kira ga ƙasa da ƙasa, da su tsaya ga ra’ayin tsaro na bai ɗaya, cikin hadin-gwiwa kuma mai ɗorewa, da mutunta ‘yancin kai, da cikakkun yankuna na…
