03
Oct
Daga WAKILINMU Kamar dai yadda aka sani ne cewa abin mamaki ba ya ƙarewa a duniya, domin za mu iya ganin misalin hakan inda wata tsohuwa mabaraciya ta rasu ta bar Miliyoyin kuɗi tare tare da ƙarin wasu a cikin asusun ajiya na banki. Har bayan rasuwarta hannunta shanyayyu ne ga shi kuma ba ta iya tafiya. An gano hakan ne bayan rasuwarta inda ‘yan sanda suka gano gawarta a cikin wata tsohuwar mota a Beirut babban birnin ƙasar Lebanon, sanann suka gano cewa ashe tana da ruwan kuɗi masu yawa da kuma ƙarin wasu a cikin asusun banki kamar…
