28
Dec
Daya daga cikin dattijan Arewa da suke kwana suna tashi cikin tunanin yadda za a shawo kan al’amarin shi ne tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, kuma tsohon xan takarar zama shugaban qasa, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa (Garkuwan Sokoto), wanda har qasida ya tava gabatarwa ga takwarorin sa manyan yankin kan yadda za a yi a tunkari matsalolin Arewa. Editocin jaridar Manhaja sun samu damar zantawa da shi domin ya yi mana qarin bayani kan yadda yake ganin za a tubnkari matsalar. A yayin hirar, Bafarawa ya bayyana dalilan da suka sa ya jagoranci tattara alqaluman asarar da aka yi wa arewacin…