24
Jun
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ɗage sauraren ƙarar rushe masarautun Kano guda biyar zuwa 2 ga watan Yuli 2024. Mai sharia Amina Adamu Aliyu ce ta bayyana haka. Ƙarin bayani zai biyo baya...
