06
Jul
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Majalisar Dokokin Nijeriya a ranar Talatar da ta gabata ta bayar da cikakken ’yancin cin gashin kan harkokin kuɗi da na mulki ga ɗaukacin ƙananan hukumomi 774 da ke faɗin Nijeriya ta hanyar yi wa sashe na 124 na Kundin Tsarin Mulkin ƙasar kwaskwarima. Sashen ya tanadi samar wa ƙananan hukumomi cikakken 'yanci ba tare da tsangwama daga gwamnatocin jihohi ba. Gyaran dokar dai na ɗaya daga cikin wasu 22 da majalisar wakilai ta amince da ita a makon jiya kuma majalisar ta amince da ita a ranar Talata. Ɓangarorin biyu sun ta hanyar kwamitin taro…
