26
Jun
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD A watan Yuli na shekara ta 2024 Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu gagarumar nasara a fafutukar da ya yi na ganin ƙananan hukumomin ƙasar sun samu cikakken ’yancin cin gassin kansu, musamman ta fuskar kuɗaɗen shiga, lamarin da manazarta ke dangantawa da yadda gwamnonin ƙasar ke neman shiriritar da batun. Duk da cewa Kotun ƙolin Nijeriya ta yanke wannan muhimmin hukunci a shekarar 2024, wanda ya bai wa ƙananan hukumomi 774 na ƙasar cikakken ikon karɓar kuɗaɗensu kai tsaye daga Asusun Tarayya, har yanzu Gwamnatin Tarayya ba ta iya aiwatar da hukuncin ba, lamarin…
