09
Nov
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Shugaban ƙungiyar Sasakawa Africa Association (SAA), Shuichi Suzuki, ya kai ziyarar ban-girma ga tsohon shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, yayin wata mako guda da yake shirin yi a ƙasar domin zurfafa tattaunawa kan rawar da ƙungiyar ke takawa a ci gaban noma da samar da abinci mai ɗorewa. A ziyarar, Obasanjo ya yaba wa ƙungiyar Sasakawa kan gudunmawarta ga haɓakar harkar noma a Nujeriya da nahiyar Afrika gaba ɗaya. Ya ce shugabannin Afrika ya kamata su yi koyi da irin wannan jajircewa wajen zuba jari a noma, yana mai jaddada muhimmancin ci gaba da…
