16
Oct
"Rubutun batsa na bada gudunmawa a tsanar da ake wa marubuta" Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Ba kowa ne zai iya gaya maka wacce ce Maryam Shu'aibu Sulaiman a cikin marubutan onlayin ba, amma da zarar ka ambaci sunan Mrs Ibrahim, sunan da aka fi saninta da shi, nan za ka sha labari iri-iri, game da ita. Ta kasance marubuciya mai halayen ƙwarai da sauƙin kai, mai son zumunci da kishin addini. Duk da kasancewar ba ta jima sosai a duniyar marubuta ba, amma tasirinta da sunanta ya karaɗe ko'ina. Littattafan da take rubutawa suna ɗauke da darussa masu muhimmanci game…
