21
Aug
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya buɗe yaƙin neman zaɓensa a hukumance na takarar kujerar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2027 a hukumance, inda ya yi alƙawarin mayar da ababen da ke damun 'yan Nijeriya na yau da kullum a matsayin jigon yawon neman zaɓen nasa. Obi ya bayyana haka ne a birnin Onitsha da ke Jihar Anambara, inda ya ƙalubalanci sauran 'yan takara da su fito su kare tarihin ayyukansu na baya da yin bayanin abin da ya sa suka cancanci jagorancin Nijeriya. Ya ce, kada a riƙa tilasta…
