12
Aug
Daga UMAR GARBA a Katsina Tun da farko an kai ɗan wasan Katsina United, Chinedu Ozor, sashen kula da marasa lafiya na gaggawa na babbar asibitin Katsina bayan da aka sanar da mutuwarsa a jiya Talata, bayan ɗan wasan ya faɗi a yayin da yake taka wasan share fagen shiga kakar wasa ta firimiyar Najeriya (NPFL) a ranar Talata. Rahotanni sun ce Ozor ya ya yanke jiki ya fadi ne a lokacin wasan Katsina United da Niger Tornadoes, inda nan da nan aka garzaya da shi asibiti da ke kusa, sai dai likita ya tabbatar da mutuwarsa tun a lokacin.…
