20
Oct
Daga ABUBAKAR TAHEER a Haɗeja Mai karatu wannan tattaunawa ce ta musamman da Hauwa Umar Aliyu, matar da ta fito daga rugar Fulani, kuma mai taimakon mata da marasa galihu. Ta fito daga garin Birniwa na Jihar Jigawa. Ta yi gidauniya mai suna Iya Hauwa Foundation. A sha karatu lafiya: MANHAJ: Mu fara da jin tarihinki a taƙace Sunana Hauwa Umar Aliyu. 'Yar Ƙaramar Hukumar Birniwa ce a Jihar Jigawa. Ni Bafilatana ce daga riga, saboda ban ma iya Hausa ba a lokacin da yayar Mahaifina da ke zaune a Kano ta ɗauke ni ta tafi da ni Kanon. Kafin…
