03
Jan
Daga AMINA YUSUF ALI Idan ƙuraje suka zo tattare da waɗannan matsaloli, wajibi a dangana da likita. Duk da dai yawanci ƙananan ƙuraje ba abin damuwa ba ne sosai, amma duk wanda ya ke fama da waɗannan alamomin nan, ya je ya ga likita kai-tsaye kawai: Ciwon maƙogoroCiwon gaɓoɓiIdan wani ƙwaro ko wata dabba ta cije ka gabanin su fito.4 Jajayen layuka ko dabbare-dabbare a gefen ƙurajen.Gefen ƙurajen yana raɗaɗiIdan ƙurajen suna ɗurar ruwa6 Launin fatar ya canza.Maƙogoro ya dinga buɗewa da ƙyar tare da jin wahalar numfashi. Zafi mai tsanani a ƙurajen. Zazzaɓi mai zafiKumburin fuska ko na wani waje a…
