A yau Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin ƙaramin sakataren Gwamnatin Amurka, Mr. Antony Blinker a fadarsa da ke Abuja.