HOTUNA: Buhari ya karɓi baƙuncin shugaban APC na ƙasa, Sanata Adamu

Sanata Abdullahi Adamu kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, ya ziyarci Shugaba Buhari ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a ranar Alhamis tare da rakiyar Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *