HOTUNA: Jarumar fim ɗin Labarina ta auri tsohon ɗan wasan Super Eagles

A jiya Juma’a, 26 ga Nuwamba, 2021, ne aka ɗaura auren fitacciyar jarumar nan ta shiri mai dogon zango, wato Labarina, Maryam Wazeeri, wacce ta fito a matsayin Laila, da tsohon ƙwararren ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya Super Eagles, Tijjani Babangida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *