Peng Liyuan ta ziyarci cibiyar wasannin kwaikwayo na gargajiyar ƙasar Sin da ke yankin al’adun West Kowloon ta Hong Kong

Daga CMG HAUSA

A yammacin Alhamis da ta gabata, Madam Peng Liyuan, uwargidan shugaban ƙasar Sin Xi Jinping, ta ziyarci cibiyar wasannin kwaikwayo na gargajiyar ƙasar Sin, wadda ke yankin al’adun na West Kowloon, a yankin musamman na Hong Kong, don fahimtar halin wurin, da yadda yake samun ci gaba, inda ta kuma tattauna da ma’aikatan wurin.

Yayin ziyarar

Mai fassara: Bilkisu Xin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *